BIDIYO: An Bude Masaukin Baki Na Rundunar Sojojin Najeriya a Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

Mataimakin Gwamnan Jihar Borno Alhaji Usman Mamman Durkwa da ya wakilici gwamna Kashim Shettima, ya bude masaukin baki na rundunar sojojin Najeriya a Malari dake birnin Maiduguri a jihar Borno.