An Bude Hanyar Maiduguri Zuwa Bama

Your browser doesn’t support HTML5

Mene ne ra'ayinku? Hanyar Maiduguri zuwa Bama ta kasance daya daga cikin manyan hanyoyin da ba ta biyuwa tun shekarar 2014 sakamakon ta'addancin Boko Haram. A yanzu za a dinga bin hanyar tare da rakiyar jami'an tsaro.