Amurka Ta Yi Nasarar Gwajin Makamin Harbo Makami Mai Linzami
Your browser doesn’t support HTML5
Rundunar sojan Amurka ta samu nasarar gwajin wani makami mai linzami wanda zai iya kakkabo kowane irin makami mai linzami, musamman a bayan irin gwaje-gwajen makamai masu linzami da kasar Koriya ta Arewa ke yi.