Amurka Da Sauran Kasashe Sun Yi Ta Kwashe 'Yan Kasarsu Musamman Ma'aikatan Diflomasiya Daga Sudan

Your browser doesn’t support HTML5

Amurka da sauran kasashen duniya sun yi ta kwashe ‘yan kasarsu dake Sudan, musanman ma’aikatan diflomasiya, yayin da rikicin tsakanin sojoji da runsunar RSF ke kara tabarbarewa.