Amsoshin Tambayoyinku

Ibrahim Ka-Almasih Garba

Dr. Salisu Bala na Cibiyar Arewa House da ke garin Kaduna ya amsa tambayoyin dinbin masu sauraronmu da ke sha'awar jin tarihin Mai Martaba Sarkin Zazzau mai rasuwa, Alhaji (Dr) Shehu Idris. Wannan ne kashi na farko. Sannan ya kuma amsa kashi na biyu na maimaicin tarihin kasar Burkina Faso.

Your browser doesn’t support HTML5

Amsoshin Tambayoyinku