AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: *Yaya Cutar Kyandar Biri Ta Ke Ne?

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Kamar yadda mu ka saba, yau ma mun zo ma ku da amsa kan wasu muhimman tambayoyi kan cutar kyandar biri da kuma takaitaccen tarihin Masarautar Rano

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

TAMBAYA 1

“Zuwa ga Filin Amsoshin Tambayoyinku. Assalamu alaikum VOA Hausa. Don Allah ina so ku yi min karin bayani, game da cutar Kyandar Biri; kuma me ke kawo ta?"

Mai Tambaya: Mallam Ango Malamin Makaranta, Yawuri.

TAMBAYA 2

Za kuma a ji amsar tambayar Sani Ali, daga Bauci mai son jin takaitaccen tarihin Masarautar Rano, jihar Kano.

AMSOSHI

1. To bari mu fara da amsar tambaya kan Kyandar Biri ko Monkeypox a Turance. Idan mai tambayar, Malam Ango Malamin Makaranta na tare da mu, Dr Sa’ad Mumuni da ke nan Amurka, ya ba ka amsar, kamar yadda za a ji idan an danna sauti a can kasa.

2. Sai kuma amsar Malam Sani Ali, mai son jin dan takaitaccen tarihin Masarautar Rano da ke jihar Kano. Idan mai tambaya na tare da mu, ga amsar da wakilinmu a Kano, Mahmud Ibrahim Kwari, ya samo kwanan baya wurin Farfesan Tarihi a Jami’ar Bayero ta Kano, Tijjani Muhammad Naniya, kamar yadda za a ji idan an danna sauti a can kasa.

Sai a dangwali sautin a sha bayanai:

Your browser doesn’t support HTML5

11-19-22 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3