AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Masarautar Bida II

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na Amsoshin Tambayoyinku.

Yau za a ji kashi na biyu kuma na karshe na amsar tambayar nan mai cewa, “Assallamu Alaikum, VOA Hausa. Don Allah Ku ba ni tarihin Masarautar Bida(Etsu Nupe).”

MAI TAMBAYA: Aliyu Muhammad Bello(Bida).

AMSA: To idan mai tambayar, Malam Aliyu Muhammad Bello da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga kashi na biyu kuma na karshe na amsar da wakilinmu a Shiyyar Adamawa, Najeriya, Muhammad Salisu Lado, ya samo daga Wakilin Tarihin Nupe, Alhaji Dauda Ibrahim, wanda zai dan koma baya ya dora daga inda ya ke bayanin yadda aka yi ta nada sarakunan Bida har zuwa lokacin mulkin mallaka.

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

10-07-23 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU- Tarihin Masarautar Bida.mp3