Washington, D.C. —
Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na AmsoshinTambayoyinku.
Yau za a ji kashi na daya na amsar wata tambaya mai cewa:
“Assallamu Alaikum, VOA Hausa. Don Allah Ku ba ni tarihin masarautar Bida(Etsu Nupe).”
MAI TAMBAYA: Aliyu Muhammad Bello(Bida).
AMSA: To idan mai tambayar, Malam Aliyu Muhammad Bello da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, an dace wakilinmu a shiyyar Adamawa, Najeriya, Muhammad Salisu Lado, ya samo amsar daga bakin mai ita, wato Wakilin Tarihin Nupe, Alhaji Dauda Ibrahim.
A yi saurare lafiya:
Your browser doesn’t support HTML5