AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Fulani Da Kasar Da Tafi Yawan Fulani, Sannan Me Ake Nufi da Hamada, Menene Musabbabin Ta Da Kuma Tasirinta?

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu Assalamu Alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku:

Tamabaya: Assalamu alaikum VOAHausa; Don Allah ku ba mu tarihin Fulani da Kasar da tafi yawan Fulani?

Masu Tambaya: Malam Musa Hadarin Asuba Damagaram da Ado Danjumma Garin Bindi.

Amsa: Idan masu tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilinmu a Abuja, Nasiru Adamu El-hikaya, ya samo daga Masanin Tarihin Fulani dake garin Gombe, Alhaji Musa Yola.

Tamabaya: Assalamu alaikum VOAHausa; Me ake nufi Hamada, menene musabbabin ta da kuma Tasirinta?

Mai Tambaya: Almu Musa daga Kano.

Amsa: Idan mai tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga amsar tambayar daga Masanin Kimiyyar yanayin duniya Malam Iliya Sarki, dake kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bamalli dake Zaria, Jihar Kaduna Najeriya.

A sha bayani lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Tarihin Fulani Da Kasar Da Tafi Yawan Fulani, Sannan Me Ake Nufi da Hamada, Menene Musabbabin Ta Da Kuma Tasirinta?