AMSOSHIN TAMBAYOYINKU *Takaitaccen Tarihin Gidajen Sarautar Zazzau

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Wannan makon ma mun zo ma ku da amsoshin wasu muhimman tambayoyi game da gidajen sarautar Zazzau.

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na Amsoshin Tambayoyinku.

Tambaya

Yau za a ji maimaicin amsoshin masu sauraronmu da dama da ke son jin tarihin Masarautar Zazzau - musamman Gidajen Sarautar Zazzau watau gidan: Mallawa, da Katsinawa, da Barebari da Sullubawa, da Masu tambaya sun hada da: Adamu Habu Umar Nyanga, da Kawu Maidugu Nguru da Buhari Yahaya Nguru da Zaidu Bala Kofa Sabuwa Birnin Kebbi, jihar Kebbin Najeriya.

Idan masu tambayar da ma sauran masu sha'awar ji na tare da mu, ga amsar da wakilin Sashin Hausa a Kaduna, Isa Lawan Ikara, ya samo daga Shugaban Gidan Tarihi na Arewa House, Kaduna da ke karkashin Jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria, Farfesa Salisu Bala.

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

01-21-2023 AMSOHIN TAMBAYOYINKU.mp3