AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Shin 'Yan Riko Su Na Iya Cin Gado?

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Kamar yadda mu ka saba, wannan karon ma mun zo ma ku da amsar wata muhimmiyar tabaya, wadda ta shafi rabon gado a Musulunci.

Masu sauraronmu assalama alaikum; barkanmu dasake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

Tambaya:

Assalamu alaikum VOA Hausa. Don Allah mu na so ku yi mana bayani, kan wadanda Allah bai ba su haihuwa ba, kuma suka dauki marayu. Shin marayun za su iya cin gadonsu?

Masu Tambaya: Ayuba Isah da Malami Kurra daga garin Sarkin Noma, jihar Yoben Najeriya

Amsa:

To idan masu tambayar na saurare, ga babi na daya na amsar da mu ka samo ma ku daga Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya, Abuja, kuma Sarkin Malaman Duguri, Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri, wanda ya ma fadada amsar, tare da yin shinfida. A latsa a yi saurare lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

12-03-22 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU.mp3