AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Me Ya Haddasa Rikicin Sudan? Me Ke Haddasa Fari (bushewar gonaki)A Wasu Wurare?

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Tambayoyinmu na yau biyu ne: Da daya a kan rikicin Sudan ne, wanda zuwa yanzu ya yi sanadin mutuwar daruruwan mutane. Na biyu kuma akan fari (bushewar gonaki) ne

Masu sauraronmu assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na amsoshin tambayoyinku.

TAMBAYA 1: Ko me ya kawo rikicin kasar Sudan? Shin ta yaya za a magance yawan rikice-rikice a kasar?

MAI TAMBAYAR: Mainasara Nasarawa Funtua:

TAMBAYA 2: Assalamu Alaikum VOA Hausa don Allah ku tambaya Mana masana muhalli - dalilan fari, wato bushewar gonaki, a wasu kasashen da ke yankin Kuryar Africa, da ma wasu yakuna na kasar China dake yankin Asiya? A lokacin da wasu kasashen duniya suke fama da ambaliyar ruwa

MAI TAMBAYAR: Malam Aminu Adamu Mallam Madori, jihar Jigawa, Najeriya.

AMSOSHI : Ga amsar tambaya kan dalilan rikicin Sudan wanda wakilinmu a shiyyar Adamawa, Muhd Salisu Lado, ya samo daga wurin Dr. Mahdi Abba na Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, Adamawa Najeriya.

Ga kuma amsar tambaya kan musabbabin fari (bushewar gonaki) a wasu wurare, wanda wakilinmu a shiyyar Agadez, Janhuriyra Nijar, Hamid Mahmud ya samo daga masanin harkar yanayi da ke birnin Agadez, Malam Abubakar Nufi’u.

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

05-06-23 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - repeat.mp3