Yau za a ji kashi na biyu, kuma na karshe na amsoshin tambayoyin masu sauraronmu da daman gaske, kan azumi, musamman Zakkatul fitr, ma’anarta, makomar wanda ya yi azumi amma bai yi zakkar ba; a wani lokaci ake bayar da wannan zakkar; wa ya kamata a ba shi zakkar; sannan sai batun zuwa Sallar Idi.
To idan dinbin masu tambayoyin na tare da mu, ga Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya Abuja kuma Sarkin Malaman Duguri, Sheikh Muhammad Ibrahim Duguri da kashi na biyu kuma na karshe na amsoshin tambayoyinku, inda zai fara da karasa bayani kan fa’idar Daren Lailatul Kadiri, sannan ya shiga babin tambayoyi kan Zakkatul Fitr, da abubuwa masu muhimmanci ranar Sallar Idi:
A sauri amsoshin:
Your browser doesn’t support HTML5