AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Bita Kan Amsoshin Tambayoyi a 2023 Kashi Na Karshe.

  • Ibrahim Garba

Ibrahim K Garba

Babi na karshe na bitar amsoshin tambayoyin da mu ka gabatar a shekarar 2023, zai tabo tarihin Saudiyya, tarihin Masarautar Nupe, da kuma asalin iska ko guguwa.

Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na AmsoshinTambayoyinku.

Yau mu ke kammala bitar wasu daga cikin muhimman amsoshin tambayoyin masu sauraro, wadanda kwararru su ka amsa a shekara mai shudewa.

Yau za mu yi waiwayen ne kan amsoshin tambayoyi game da tarihin kasar Saudiyya, Masarautar Nupe, da kuma tushen iska ko guguwa.

To sai a kasance da mu makon gobe don jin amsoshin wasu tambayoyin. Yanzu a madadin kwararrun da su ka amsa ma na tambayoyin, da wakilanmu na kasashe ko wurare daban daban, da frodusoshinmu, da injiniyoyinmu, ni Ibrahim Ka-Almasih Garba ke cewa, sai makon goben idan Allah ya kai mu.

A sha bayani lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

12-30-23 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - review end.mp3