ALLAH DAYA GARI BANBAN: Rayuwa A Kasar Luxembourg Da Ke Nahiyar Turai- Maris 06, 2024

Ramatu Garba

Luxembourg wata karamar kasa ce mai dumbin arziki mai jama’a kimanin 640,000 kacal, wacce ke da abubuwa ban sha’awa da kuma ni’imomi.

A wannan makon, shirin 'Allah Daya Gari Banban,' ya yada zango ne a kasar Luxembourg da ke nahiyar Turai, kasa daya tilo a duniya da jama'arta - har da baki ke more duk ababen hawa ba tare da sun biya ko sisi ba.

Saurari cikakken shirin daga bakin Ramatu Garba Baba wacce ta ziyarci wannan kasa:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Rayuwa A Kasar Luxembourg Da Ke Nahiyar Turai .mp3