Shirye-shirye ALLAH DAYA GARI BAN-BAN: Matashin Da Ke Sana’ar Suya Da Gurasa A Ingila - Fabrairu 20, 2024 00:51 Fabrairu 21, 2024 Hadiza Kyari Ramatu Garba Dubi ra’ayoyi Washington D.C. — A cikin shirin na wannan makon, za a ji yadda wani matashi dań Najeriya ya mayar da shahararriyar motar nan kirar bas mai hawa biyu ta Ingila, zuwa tukubar suya. Saurari shirin Ramatu Garba: Your browser doesn’t support HTML5 Allah Daya Gari Banban