ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Kalubalen Da Yaran Hausawa Ke Fuskanta A Kasashen Turai Wajen Magana Da Harshen Uwa -Afrilu 16, 2024

Ramatu Garba

Shirin Allah Daya Garin Bamban na wannan makon, ya tattauna da wasu yaran Hausawa da aka haifa a Turai da ke nazarin komawa kasar Hausa domin koyon harshen na Hausa da al'adun Hausawa.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ALLAH DAYA GARI BAMBAN: Kalubalen Da Yaran Hausawa Ke Fuskanta A Kasashen Turai Wajen Magana Da Harshen Uwa.mp3