ALLAH DAYA GARI BAMBAM: Tsarin Karatun Gida Ga Yara A Turai

Your browser doesn’t support HTML5

‘Ko kun san yadda ake koyar da yara karatu a gida har zuwa matakin da za su iya shiga Jami’a? Shirin ya tattauna da iyayen da suka rungumi wannan tsarin don nesanta yaransu daga ilimin mu’amalar jinsi da ake koyarwa a makarantun Turai’.