ALLAH DAYA GARI BAM-BAM: Tasirin Da 'Yancin Mata Da Yara A Turai Ke Yi Ga Tarbiyyar Yara Bakaken Fata - Mayu 21, 2024

Ramatu Garba

Ko kun san dalilin da ke saka ‘yan Afrika mazauna Turai yanzu ke rige-rigen tura yaransu kasashensu na asali domin ganin sun tashi da dabi'un da suka dace da al'adu da addinansu?

Saurari shirin Ramatu Garba:

Your browser doesn’t support HTML5

Allah Daya Gari Bambam