ALIYU MUSTAPHA: Tsaka Mai Wuya, Nuwamba 06, 2018-Muhawara Kan Zaben Rabin Wa'adi A Amurka

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustaphan Sokoto

A wannan shirin na musamman na Tsaka Mai Wuya mun gayyato “yan Najeriya Amurkawa masu ra’ayin siyasa dabam dabam domin jin matsayarsu kan siyasar Amurka. A zauren namu a yau akwai Hajiiya Khuraira Musa ‘yar jam’iyar Democrat daga jihar NY, sai kuma Aminu El-Yakub dan independent daga jihar Ohio, da kuma Mallam Yahaya Nok dan jam’iyar Republican daga Minisota

Saurari shirin da Alheri Grace Abdu ta jagoranta

Your browser doesn’t support HTML5

Zaben Rabin Wa'adi a amurka-12:00"