Al'ummar Ardo-Kola Na Korafin Rashin Ababen Ci Gaban Yankin

Your browser doesn’t support HTML5

Korafin al’umar karamar hukumar Ardo-Kola a jihar Taraba ta Arewa maso gabashin Najeriya suke kan rashin ababen bunkasa walwala da ci gaban mazauna yankin.