VOA60 DUNIYA: Mutane Akalla 10 ne Suka Mutu Sama da Wasu 50 Kuma Suka Jikkata

Your browser doesn’t support HTML5

Akalla mutane 10 ne suka mutu sama da wasu 50 kuma suka jikkata bayan wasu hare-hare a tashar jiragen kasa da ke tsakiyar birnin St. Petersburg.