Aikin Masallacin Kaaba Ya Sa Rage Yawan Alhazai

Dakin Kaaba

Hukumomin Saudiyya sun ragewa kasashe yawan alhazan su na bana da kashi ishiri-ishirin cikin dari
Hukumomin Saudiyya sun sanar da kasashen Musulmi cewa dole su rage yawan alhazan su na bana da kashi ishirin cikin dari saboda ayyukan gine-ginen da ake yi a Masallacin Kaaba. Kakakin hukumar aikin Hajin Najeriya, Uba Mana yayi karin bayani a tattaunawar su da wakilin Sashen Hausa Nasiru Adamu el-Hikaya kamar yadda za ku ji.

Your browser doesn’t support HTML5

Saudiyya ta ragewa kasashe yawan mahajjata da kashi ishirin-ishirin cikin dari - 2:19