Ahalin yanzu kuma, Afirka ta kudu tace bata tura jirage zuwa Libya domin tallafawa shugaba Moammar Gadhafi ya tsere daga kasarsa.
Afirka Ta Kudu Da Zimbabwe Sun Musanta Baiwa Gadhafi Mafaka

Ministan harkokin wajen Afirka ta kudu, Nkoana-Mashabane.