VOA60 Duniya: Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Wata Fashewa Da Ta Auku A Idlib Na Syria, Ya Kai 13 Daga 19

Your browser doesn’t support HTML5

Adadin mutanen da suka mutu a wata fashewa da ta auku a Idlib na Syria, ya kai 19 daga 13, mutanen da mafi yawansu fararen hula ne.