Abun Da Irin Zanen Harshe Ke Nufi

Your browser doesn’t support HTML5

Lafiyayyen harshe shi ne mai launin ruwan hoda. Launin fari na iya bayyana a harshen ka idan kwayar bacteria da abinci sun makale tsakanin ‘yan kananan layikan da ke doron harshenka da ake kira papillae a turance.