VOA60 DUNIYA: RUSSIA/TURKEY A Tafiyarsa ta Farko Tun Yunkurin Juyin Mulkin da Aka so Yi, Shugaba Erdogan ya Hadu da Shugaba Putin a Moscow
Your browser doesn’t support HTML5
A tafiyarsa ta farko tun yunkurin juyin mulkin da aka so yi, Shugaba Erdogan ya hadu da Shugaba Putin a Moscow domin gyara dangantakar kasashen biyu wadda ta yi tsami a 2015