VOA60 DUNIYA: A Syria Jami’an Gwamnati Sun Sake Kwace Birnin Deir Mai Arzikin Man Fetur

Your browser doesn’t support HTML5

SYRIA: Jami’an gwamnati sun sake kwace birnin Deir mai arzikin man fetur daga hannun ‘yan kungiyar ISIS.