VOA60 Afirka: A Sudan Ta Kudu Salva Kiir Da Shugaban 'Yan Tawaye Reik Machar Sun Sa Hannu Akan Wata Yarjejeniyar Tsagaita Wuta

Your browser doesn’t support HTML5

A Sudan ta Kudu inda shugaba Salva Kiir tare da shugaban yan tawaye Reik Machar suka sa hannu akan wata yarjejeniyar tsagaita wuta da kuma raba madafun iko, da nufin kawo karshen yakin basasar shekaru biyar da suka gabata