VOA60 AFIRKA: A Somaliya Mutane Fiye Da 600 Ne Suka Yi Zanga-zanga

Your browser doesn’t support HTML5

A Somaliya mutane fiye da 600 ne suka yi zanga zanga domin nuna rashin amincewarsu da matsayin shugaba Amurka Donald Trump na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin Israila.