A Shirye Muke Mu Fafata Da Kwaddebuwa, Inji Shugaban Kwallon Kafa Ta Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Hukumar Kwallon kafa ta Nigeria Alh. Ibrahim Gusau yace bashi da wani Shakku akan wasan da Super Eagle zata kara da Mai Masaukin Baki a gasar cin kofin Afrika da akeyi yanzu haka a kasar Kwaddebuwa.