VOA60 AFIRKA: A Nijer Jama’ar Agadez Sun Gudanar da Bikin Air Da Nufin Bunkarsa Harkar Yawon Bude Ido

Your browser doesn’t support HTML5

Jama’ar Agadez sun kwashe kwanaki uku a wajen bulbular IFEROUNE domin gudanar da bikin de L’Air da nufin bunkasa harkar yawon bude ido.