VOA60 DUNIYA: A Netherlands Slobodan Praljak, Tsohon Shugaban Sojojin Bosnia Da Croatia Ya Mutu Sanadiyar Shan Ruwan Guba

Your browser doesn’t support HTML5

A Netherlands Slobodan Praljak, shugaban sojojin Bosnia da Croatia dake ake yiwa shari'a akan laifukan yakin Balkan na shekarar 1990, ya mutu sanadiyar shan ruwan guba jim kadan bayan da alkali yayi tabbatar da hukumcin zaman kurkuku na shekaru 20.