VOA60 AFIRKA: A Najeriya Wasu Mata Uku Na Kungiyar Super Eagles Na Shirin Halarta Taron Wasanin Hunturu Na Olympics

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya wasu mata uku na kungiyar Super Eagles na shirin halarta taron wasanin hunturu na Olympics a karon farko a cikin tarihin kasar.