VOA60 AFIRKA: A Najeriya Daruruwan Mutane Suka Yi Zanga Zanga A Abuja Suna Kira A Saki Shugaban ‘Yan Shi'a Shaikh Ibrahim EL Zakzaky

Your browser doesn’t support HTML5

A Najeriya daruruwan mutane suka yi zanga zanga a Abuja babban birnin kasar suna kira a saki shugaban ‘yan Shi'a Shaikh Ibrahim EL Zakzaky da yake tsare tun shekarar 2015.