VOA60 Afirka: A Mali Shugaban ‘Yan Adawa Soumaila Cisse Yayi Zargin An Tafka Magudi

Your browser doesn’t support HTML5

Mali: Shugaban ‘yan adawa Soumaila Cisse yayi zargin an tafka magudi yayinda babu wanda ya sami kashi 50 na kuri’un da aka kada tsakanin sa da shugaba Ibrahim Boubakar Keita a zaben shugaban kasa. Za a sake gudanar da zaben a watan Agusta