A Malawi ‘Yar Majalisar Dokoki Mafi Karancin Shekaru Ta Shiga Yaki Da Kalubalen Da Ke Hana Matasa Shiga Siyasa

Your browser doesn’t support HTML5

‘Yar majalisar dokoki mafi karancin shekaru a Malawi, Fyness Magonjwa, ta shiga gaba wajen yaki da kalubalen da ke hana matasa shiga harkokin siyasa.‘Yar majalisar mai shekara 24 ta ce matasa su na fuskantar manyan kalubale idan suka so tsayawa takara duk da cewa matasa su suka fi yawa a kasar.