VOA60 DUNIYA: A Libya Jami’an Tsaron Gabar Teku Sun Ceto Bakin Haure 441

Your browser doesn’t support HTML5

Jami’an tsaron gabar teku sun ceto bakin haure 441 yayin da kwalekwalensu ya saki hanya daga yammacin gabar teku.