VOA60 DUNIYA: A Koreya Ta Arewa Dubban Mutane Sun Taru Adandalin Da Aka Lakabawa Sunan Tsofon Shugaba Kasar Na Farko Kim II Sung

Your browser doesn’t support HTML5

A Koreya ta Arewa dubban mutane sun taru adandalin da aka lakabawa sunan tsofon shugaba kasar na farko Kim II Sung domin yin bikin tunawa da cika shekaru 20 na ranar da aka zabi tsofon shugaban kasar marigayi Kim Jong ill, babban shugaba na yanzu, zama shugaban kasar.