VOA60 DUNIYA: Shugaba Kim Jong Un Na Ci Gaba Da Yin Barazanar Kirkiro Wasu Makaman Nukiliya Masu Linzami

Your browser doesn’t support HTML5

A Korea ta Arewa shugaba Kim Jong Un na ci gaba da yin barazanar kirkiro wasu makaman nukiliya masu linzami yayinda sakatarin harkokin wajen Amurka Rex Tillerson ke ci gaba da bada sanarwar shirin tattaunawa da gwamantin Koriyan domin kawar da makaman nukiliya a yankin Makurdadar Koriya.