A kokarin samar da wadataccen abinci a Nijar, kungiyar agaji ta kasa da kasa ta SWISSAID ta bullo da wani tsari na bunkasa noman rani

Your browser doesn’t support HTML5

Fannin noma ya samu koma-baya sakamakon sauyin yanayi a Nijar musamman idan aka yi la’akkari da cewa manoman sun fi dogara ne da noman damina. A kokarin samun wadata, kungiyar agaji ta kasa da kasa ta SWISSAID ta bullo da wani tsari na bunkasa noman rani.