VOA60 AFIRKA: A Kasar Togo Jami'an Tsaro Sun Halba Borkonon Tsofuwa Domin Tarwatsa Taron Wasu Masu Zanga -zanga

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Togo jami'an tsaro sun halba borkonon tsofuwa domin tarwatsa taron wasu masu zanga zanga da suka kwashe kwanaki biyu mumunar suna mummunar adawa da mulkin shugaba Faure Gnassinbe.