VOA60 DUNIYA: A Kasar Phillippines 'Yansanda Za Su Sa Ido Akan Taron Kasashen Asiya Da Za Ayi A Karshen Wanan Mako

Your browser doesn’t support HTML5

Bari mu fara da kasar Phillipines inda 'yansanda za su sa ido akan taron kasashen Asiya da za ayi a karshen wanan mako a sanadin damuwar da ake da ita na cewa mayakan IS da na kungiyar Maoist na iya kawo.