VOA60 AFIRKA: A kasar Burkina Faso An Daga Shari’ar Ministocin Tsohon Shugaban Kasa Blaise Compaore Su 34

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Burkina Faso an daga shari’ar ministocin tsohon shugaban kasa Blaise Compaore su 34 da ake zargin su da laifin murkushe zanga zangar watan Oktoban shekara 2014 har zuwa ga 8 ga watan Mayu.