VOA60 DUNIYA: A Kasar Afghanistan ‘Yan Kungiyar ISIS Sun Dauki Alhakin Halba Wasu Rokoki Akan Filin Jirgin Saman Birnin Kabul

Your browser doesn’t support HTML5

A kasar Afghanistan ‘yan kungiyar ISIS sun dauki alhakin halba wasu rokoki akan filin jirgin saman birnin Kabul sao'o'i kalilan bayan ziyarar Sakataren Harkokin Tsaron Amurka Jim Mattis