A Jihar Bornon Najeriya Sojoji Na Ci Gaba Da Yaki Da Maharan Cikin Gida Da Na Waje

Your browser doesn’t support HTML5

A jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, yayin da sojoji ke ci gaba da yaki da ‘yan bindiga na Boko Haram da ISWAP a cikin daji, rundunar 'yan'sandar Jihar na ci gaba da yaki da masu aikata laifuka a cikin gari.