A Jamhuriyar Nijar An Soma Ayyukan Kamun Kifi A Tafkunan Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A jamhuriyar Nijar, an soma ayyukan kamun kifi a tafkunan kasar, inda hukumomi kan je domin kaddamar da hakan bayan tsawon lokaci da dakatar da ayyukan saboda coronavirus, da kuma bayar da dama don kifaye su kara yawa.

An gudanar da irin wannan bikin a garin Cerasa na Birni N'Konni.