VOA60 AFIRKA: A Ivory Coast Shugabanni Fiye Da 80 Daga Kasashen Africa Da Tarayyar Turai Ne Suka Taru a Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

A Ivory Coast shugabanni fiye da 80 daga kasashen Africa da Tarayyar Turai ne suka taru a kasar domin tallafa ma ayyukan da matasa zasu yi da tabbatar da zaman lafiya a duk fadin Africa, yayinda wasu ke ganin a yi amfani da tsari irin na soja domin a gaggauta cimma nasara.