VOA60 DUNIYA: A Faransa Dan Takarar Da Ya Sha Kaye Francois Fillon Ya Bayyana A Gabannin Masu Bincike

Your browser doesn’t support HTML5

A Faransa kuma Francois Fillon, dan takara mai matsanacin ra’ayi da ya sha kaye a zaben shugaban kasa, ya bayyana a gabanin masu binciki akan zargin cewa ya samarwa yan uwansa ayyukan bogi da ba na gaske ba.