VOA60 Duniya: A Kasar Canada ‘Yan Sanda A Toronto Sun Ce Wani Mutum Dauke Da Bindiga Ya Harbi Mutane 14

Your browser doesn’t support HTML5

Canada: ‘Yan sanda a Toronto sun ce wani mutum dauke da bindiga ya harbi mutane 14, ranar lahadi, mutune biyu sun mutu, lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar maharin.